Tehran (IQNA) Ta hanyar rarraba dubban kwafin kur'ani mai tsarki, da kafa cibiyar malaman Afirka da kuma gina masallatai da dama a kasashen Afirka, gwamnatin Moroko ta gudanar da ayyuka masu yawa na addinin musulunci a yankin bakar fata a cikin 'yan shekarun da suka gabata.
Lambar Labari: 3488467 Ranar Watsawa : 2023/01/08